Tallafin Karatu: Borno State Scholarship Board Sun Bude Shafin Cike Tallafin Karatu

Borno State Scholarship Board opens portal for indigeneous students for 2022/2023 and 2023/2024 scholarship enrollment. https://scholarship.bo.gov.ng/ gwamnatin jihar borno ta bude yanar gizon neman tallafin karatu ga yan asalin jihar . Allah yaba da sa’a . www.haskenews.com.ng

Shafin Cike Shirin Karfafawa Matasa Na Innovation to Transform Education Training (ITET) Ya Soma Aiki

Shirin Innovation to Transform Education Training (ITET) shahararren shiri ne da za’a gudanar a Najeriya a cikin Nuwamba 20-24, 2023. ITET shiri ne na haɗin gwiwar Future Perspectives da UNESCO International Institute for Higher Education in Latin America and da kuma Caribbean (IESALC). ITET an gina shi ne domin kawo sauyi a tsarin ilimi(karantarwa), habaka … Read more

Masu Kwalin Sakandare (SSCE) Kungiyar Plan International ta Bude Shafin Daukar Direbobin Mota

Kungiyar Plan International an kafa ta sama da shekaru 75 da suka gabata tare da manufar haɓakawa da kare haƙƙin yara. Dan jarida dan kasar Birtaniya John Langdon-Davies da ma’aikacin ‘yan gudun hijira Eric Muggeridge ne suka kafa kungiyar a shekarar 1937, da manufar samar da abinci, wurin kwana da ilimi ga yara. A yanzu … Read more

Aiki a Hukumar INEC: INEC Ta Bude Shafin Daukar Ma’aikatan Zabe (Adhoc Staff) a Jahohi uku (3) da Za’ayi Zabe Kwanannan

A ranar 11 ga watan Nuwamba ne ake sa ran za a gudanar da zaben a jihohin Bayelsa da Imo da kuma Kogi. Hakan yasa hukumar INEC ta bude shafin cike aiki da yakunshi supervisory presiding officers, presiding officers, assistant presiding officers, registration area technicians, and registration area centre managers.  Zaben Gwamna a Jahohin Bayelsa, … Read more

Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata

Ina matasa masu bukatar aiki a Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil ta Bude shafinta na daukar ma’aikata, Kada kayi wasa da wannan dama a hanzarta nema ko za’a dace su aika da bayanin su ta Email address salisulawan@kustwudil.edu.ng ko ta WhatsApp 08067783577. Details before Monday, 28th August, 2023. Allah yasa mu dace … Read more

Masu Kwalin BSc, HND, NCE, OND Ko SSCE an Bude Shafin Cike Aikin Enumerator a “Anchor for Life Support and Resilience”

ALSAR (Anchor for Life Support and Resilience) kungiya ce mai zaman kanta da ta himmatu wajen karfafa al’umma a fadin Najeriya ta hanyar ilimi, gina fasaha, da shirye-shirye masu dorewa. Wuri:  Maiduguri, Borno Manufar ALSAR (Anchor for Life Support and Resilience)ita ce gano matsalolinda al’umma ke fuskanta domin a  magancesu. Yadda zaku cike  Masu sha’awar … Read more

An Bude Shafin Tallafi da Horo na MTN: Idan kana da SSCE, NCE/Diploma/OND, HND/Bachelor Degree, Master Degree ko Ph.D Hanzarta Domin Cike Tallafi da Horo na “MTN ICT and Business Skills Training”

An Bude Shafin Tallafi da Horo na MTN: Idan kana da SSCE, NCE/Diploma/OND, HND/Bachelor Degree, Master Degree ko Ph.D Hanzarta Domin Cike Tallafi da Horo na “MTN ICT and Business Skills Training” MTN ICT and Business Skills Training yunƙuri ne na haɓaka matasa da nufin wadata matasa masu sana’a tsakanin shekaru 18 zuwa 35 da … Read more

Yan Arewa mu Farka Dama ga Masu Kwalin SSCE, Diploma, Degree ko Masters: An Bude Shafin Cike “Alliance for Youth Nigeria Vocational Skills Training”

Yan Arewa mu Farka Dama ga Masu Kwalin SSCE, Diploma, Degree ko Masters: An Bude Shafin Cike “Alliance for Youth Nigeria Vocational Skills Training” Alliance For Youth Nigeria Vocational Skills Training Registration an ƙaddamar da shirin ne a watan Agustan shelarar da ta gabata 2021, Alliance Ƙungiya ce ta kasuwanci da ke da sha’awar yin … Read more

Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin

Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin An ba da cikakken kudin tallafin karatu kuma tallafin yana da saukin amfani. Don shekara ta llimi 2023-24, tashar ICCR Scholarship Portal yanzu bude don kaddamar da aikace-aikace. Don amfani da … Read more