Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kafa kwamitin shugaban ƙasa da zai binciki ayyukan hukumar NSIP mai kula da shirye-shiryen rage raɗaɗi a ƙasar. Cikin wata […]
Tag: shirin
Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa
Shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban […]
An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”
Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da […]
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Shirin N-Power
Matakin na zuwa ne bisa wasu abubuwan da aka gano game da shirin wanda ba daidai ba. A cewar gwamnati, daukan matakin dakatarwar na zuwa […]
Labari Mai Dadi Game da Shirin Tallafin Rapid Repoused Register (RRR)
Dr. Betta Edu Minister Jin daɗi da Walwala Al’umma (Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation) zata cigaba da biyan shiri Rapid Repoused Register (RRR) […]
Game da Shirin New Incentives
Ga wadanda suke jahohin Sokoto, Zamfara, Katsina, Jigawa, Bauchi, Gombe. An dade da fara daukar ma’aikata wanda tuni sun dade da fara aiki wanda hakan […]
An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard
Game da Shirin I-YOUTH TRAINING Shirin I-Youth sabuwar hanya ce ta horar da sana’o’in noma Ƙirƙirar kasuwanci da sauya tunanin noma ga matasan Najeriya. Kungiyar […]
Shafin Cike Shirin Karfafawa Matasa Na Innovation to Transform Education Training (ITET) Ya Soma Aiki
Shirin Innovation to Transform Education Training (ITET) shahararren shiri ne da za’a gudanar a Najeriya a cikin Nuwamba 20-24, 2023. ITET shiri ne na haɗin […]
Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Daure Ka Karanta Wannan “Fassarar Firar da Akayi da Ministar Ma’aikatar Agaji da Rage Radadin Talauci DR. BETTER EDU”
~Ma’aikatar Agaji da Rage Radadin Talauci a karkashin Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu za ta magance talauci tare da samar da ayyukan yi, samun kudin shiga […]
Milliyan N90m ne za’a rabawa mahalarta 300 a Sabon Shirin Tallafin MTN na ICT da Business Skills Training
Yadda zaka cika sabon tallafin daga MTN foundation, Meta da Microsoft MTN Nigeria Kamfanin MTN Nigeria ta hannun MTN foundation zai bada tallafi na training […]