UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu tun suna kanana […]
Tag: Daukar
Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Shafin eHealth4everyonee
eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar […]
Daukar Ma’aikata a Kamfanin Dangote
Rukunin kamfanoni na Dangote ko Dangote Group kamfani ne na hadaka a Najeriya mallakin Alhaji Aliko Dangote. Shi ne babban kamfani a yankin Afirka ta […]
Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a eHealth4everyone
Kamar yadda mukayi maku alkawrin cewa dazarar an bude shafin daukar aiki a eHealth4everyone zamu sanar daku. A yanzu haka shafin na eHealth4everyone ya fara […]
Yanzu-Yanzu: An Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikatan FIRE SERVICE a Hukumar CDCFIB wato Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board
An kafa hukumar tsaro ta Civil Defence, Immigration and Prisons Service Board (CDIPB) bisa doka mai lamba 14 na watan Yuli, 1986 a matsayin hukumar […]
Za’a Fara Tura Sakon Gayyata a 23 Ga Disamba, 2023: Labari Mai Dadi Daga Hukumar Daukar Ma’aikata Ta ‘yan Sanda Ga Wadan Da Suka Cike Aikin Yan Sanda
Hukumar daukar ma’aikata ta ‘yan sanda ta amince da fara tantance wadanda suka yi nasarar daukar aiki a rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar 8 […]
Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives
Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su […]
Kamfanin Siminti na Aliko Dangote ya Bude Shafin Daukar Ma’aikata mai Taken “2024 Support Services Graduate Trainee Program (DCP)”
An bude shafin cike aiki ga dalibai masu kwalin HND ko Digiri a Kamfanin Dangote. Kamfanin ya bude aiki mai suna “2024 Support Services Graduate […]
Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata
UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, don kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu, tun suna […]
Masu Kwalin Makarantar Sakandare (SSCE) an Bude Shafin Daukar Sikiriti a Gidauniyar Abinci ta Duniya (WFP) ta Majalisar Dinkin Duniya (UN)
Shirin samar da abinci na duniya shi ne reshe na taimakon abinci na Majalisar Dinkin Duniya da kuma babbar kungiyar jin kai ta duniya da […]