An kafa hukumar tsaro ta Civil Defence, Immigration and Prisons Service Board (CDIPB) bisa doka mai lamba 14 na watan Yuli, 1986 a matsayin hukumar […]
Tag: maaikatan
Rundunan yan sanda najeriya zata dauki sababin ma’aikata za’a bude yanar gizon nema daukar ma’aikatan 15 ga watan October 2023
Ku tabbatar kun cike dukkan ka’idojin da rundunan yan sanda ta gindaya domin samun nasarar cin gajiyar shiga aikin. Dalilai barkatai da suke hana mutanan […]
Aiki a Hukumar INEC: INEC Ta Bude Shafin Daukar Ma’aikatan Zabe (Adhoc Staff) a Jahohi uku (3) da Za’ayi Zabe Kwanannan
A ranar 11 ga watan Nuwamba ne ake sa ran za a gudanar da zaben a jihohin Bayelsa da Imo da kuma Kogi. Hakan yasa […]
Fassarar Jawabin Hukumar Kidaya ta Kasa(NPC) Game da Daukar Ma’aikatan Kidaya da Kuma Ranar Aiki
Hukumar kidaya ta kasa a ranar Juma’a, ta fayyace cewa wasu mutane sun yi ma hukumar mummunar fassara da sukar da aka yi kan dage […]
Yadda Zuku Duba Sakamako Karo na Biyu na Daukar Ma’aikatan IMMIGRATION
Yadda Zuku Duba Sakamako Karo na Biyu na Daukar Ma’aikatan IMMIGRATION Hukumar Shige da Fice ta Najeriya ta ce takusa kammala shirye-shiryen tantance sunayen ‘yan […]