INEC Portal for the Engagement of Election Staff Open for SPO/PO/APO/RATECHs/RAC Managers

Requirements for Application  1. Functional email address. 2. Functioning mobile phone number. 3. Personal bank account number. 4. Recent passport photograph (white background, under 5MB). 5. Contact details of two referees (email address and phone number). 6. Valid Staff ID No. or Student ID No. (as displayed on your ID Card). 7. NYSC Callup Number … Read more

Aiki a Hukumar INEC: INEC Ta Bude Shafin Daukar Ma’aikatan Zabe (Adhoc Staff) a Jahohi uku (3) da Za’ayi Zabe Kwanannan

A ranar 11 ga watan Nuwamba ne ake sa ran za a gudanar da zaben a jihohin Bayelsa da Imo da kuma Kogi. Hakan yasa hukumar INEC ta bude shafin cike aiki da yakunshi supervisory presiding officers, presiding officers, assistant presiding officers, registration area technicians, and registration area centre managers.  Zaben Gwamna a Jahohin Bayelsa, … Read more

SPO, PO, APOI, APOII, APOIII: Amsar Jarabawa da Hukumar INEC Zatayi Ayau

hukumar zaben mai zaman kanta ta kasa yau zata kammala gudanar da horo da ake gudanarwa a dukan fadin kasar nan yau ce rana ta uku ,akwai jarabawa da zaa gudanar yau din ga amsohin tambayoyin nan ,ka fara karanta tambaya Kafin ka shigar da amsa Koda  ni nayi kuskure wajen saka amsa Kai in … Read more