UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu tun suna kanana […]
Category: Hausa Updates
Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Shafin eHealth4everyonee
eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar […]
Kungiyar SAIL Teachers Fellowship ta Bude Shafin Tallafi/Horo ga Malaman Makarantun Gwamnati a Fadin Jihohi 36 na Najeriya
Kungiyar SAIL Teachers Fellowship shiri ne na watanni biyar (5) ga Malaman Makarantun Gwamnati a fadin jihohi 36 na Najeriya, da nufin gabatar da su […]
Daukar Ma’aikata a Kamfanin Dangote
Rukunin kamfanoni na Dangote ko Dangote Group kamfani ne na hadaka a Najeriya mallakin Alhaji Aliko Dangote. Shi ne babban kamfani a yankin Afirka ta […]
Matsayar Shirin NSIP – Haskenews-All About Arewa
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kafa kwamitin shugaban ƙasa da zai binciki ayyukan hukumar NSIP mai kula da shirye-shiryen rage raɗaɗi a ƙasar. Cikin wata […]
Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a eHealth4everyone
Kamar yadda mukayi maku alkawrin cewa dazarar an bude shafin daukar aiki a eHealth4everyone zamu sanar daku. A yanzu haka shafin na eHealth4everyone ya fara […]
Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma'aikatan Yan Sanda da Aka Fitar
Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma’aikatan Yan Sanda da Aka Fitar Idan kasan ka nemi aikin dan sanda hanzarta ka duba matsayinka […]
Za’a Fara Tura Sakon Gayyata a 23 Ga Disamba, 2023: Labari Mai Dadi Daga Hukumar Daukar Ma’aikata Ta ‘yan Sanda Ga Wadan Da Suka Cike Aikin Yan Sanda
Hukumar daukar ma’aikata ta ‘yan sanda ta amince da fara tantance wadanda suka yi nasarar daukar aiki a rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar 8 […]
Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa
Shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban […]
Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives
Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su […]