Cikakken Bayanin Yadda Ake Zaman Budurci

Cikakken Bayanin Yadda Ake Zaman Budurci  kafin kiyi aure, alokacin da kike gida, ya kamata ki kula sosai da rayuwarki da kanki duka, kisani cewa ke macece mai kima da mutunci, Allah yai miki ni ima, ni imar da Allah yayiwa musulma, baiwar da yayi mata babbace mai tsoka, ta yadda musulunci ya inganga mata … Read more

Labari Mai Dadi Ga Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Stream C1 ko C2, Bayanin Biya, Gyaran Muhimman Bayanai

Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin namu www.haskenews.com.ng mai albarka acikin wannan kasidar tamu ta yau zamu kawo maku sabuwar sanarwa da hukumar  Npower ko MASIMS da suka fitar kwannan. Dafarko shin kana daya daga cikin masu cin gajiyar shirin Npower na Stream C1 ko C2 ? idan amsar “EH” to tabbas wannan sakon … Read more

Cikakken Bayanin Abinda Zakuje Dashi da Kuma Tsare-tsare na NSCDC ko NIS Screaning

Bayan samun wannan tambayar “Dan Allah duk wanda yasan yaje wajan screening na NSCDC or NIS kuyimana karin bayani akan abubuwan da suke bukata saboda yan uwa wanda basuriga sunje nasuba sukaru daku, sannan dan Allah inason kuyi magana karin bayani idan anje wajan screening din suna sa mutane suyi aski ko kuma su aske … Read more

Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin

Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin An ba da cikakken kudin tallafin karatu kuma tallafin yana da saukin amfani. Don shekara ta llimi 2023-24, tashar ICCR Scholarship Portal yanzu bude don kaddamar da aikace-aikace. Don amfani da … Read more