October 10, 2024

Kungiyar Plan International an kafa ta sama da shekaru 75 da suka gabata tare da manufar haÉ“akawa da kare haƙƙin yara. Dan jarida dan kasar Birtaniya John Langdon-Davies da ma’aikacin ‘yan gudun hijira Eric Muggeridge ne suka kafa kungiyar a shekarar 1937, da manufar samar da abinci, wurin kwana da ilimi ga yara.

A yanzu haka Kungiyar Plan International na neman direbobin mota masu takardar Sakandare (SSCE) domin yin aiki dasu tare da basu alawus mai tsoka.

Zaku iya cikewa ta hanyar latsa shafin yanar gizo dake a kasa

https://career5.successfactors.eu/careers?company=PlanInt

www.haskenews.com.ng

Check Also:  BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma'aikata
FB_IMG_1694321618177.jpg IMG-20230910-WA0003.jpg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *