Gwamnatin tarayyar Najeriya tana farin cikin sanar da alumma shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a Najeriya (ciki har […]
Tag: Gwamnatin
Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”
Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME” Duba Yadda Zaku […]
DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Shirin N-Power
Matakin na zuwa ne bisa wasu abubuwan da aka gano game da shirin wanda ba daidai ba. A cewar gwamnati, daukan matakin dakatarwar na zuwa […]
Bayani Game Da Bashin Da Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Bawa Daliban Najeriya
Shugaban kasar Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sakawa dokar bai wa daliban Najeriya dake manyan makaratun da suka fito daga gidajen masu karamin karfi […]
Tallafin Gwamnatin Tarayya: NYIF Sun Fara Tura Sakon Amincewa
Tallafin Gwamnatin Tarayya: NYIF Sun Fara Tura Sakon Amincewa Ma’aikatar matasa da cigaban wasanni ta tarayya ta cigaba da gudanar da wani zagaye na raba […]
Tallafin Naira N20,000 Kashi uku: Shin kun cike wannan tallafin na gwamnatin tarayya? duba karin bayani
Tallafin Naira N20,000 Kashi uku: Shin kun cike wannan tallafin na gwamnatin tarayya? duba karin bayani Kira ga duk marasa aikin yi a Najeriya: wadanda […]
Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin
Damar Karatu a Kasar Indiya Kyauta: Gwamnatin Kasar Indiya Tabude Shafin Bayarda Tallafin Karatu Ga ‘yan Nigeria Ga Cikakken Bayanin Yadda Zaku Cike Tallafin An […]
Tallafi Daga Gwamnatin Tarayya: Anzar Samun Form Domin Cike Tallafin Naira 20,000 na NDE
Hukumar dake kula da samar da aikinyi ta kasa National Directorate of Employment (NDE) na sanar da matasan da suke da bukatar neman aikin wucin […]
Gwamnatin Tarayya ta amince da Naira biliyan 45.3 a matsayin mayarwa Jihohi da Babban Birnin Tarayya Abuja don cigaba da aiwatar da shirin farfado da tattalin arzikin Najeriya na COVID-19
Gwamnatin Tarayya ta amince da Naira biliyan 45.3 a matsayin mayarwa Jihohi da Babban Birnin Tarayya Abuja don cigaba da aiwatar da shirin farfado da […]