UNICEF ta Bude Shafin Daukar Sabbin Ma’aikata a Nigeria

UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF tana da kudurin cewa kowane yaro yana da hakkin girma cikin aminci da kyakkyawan muhalli. A koda yaushe, gidauniyar UNICEF tana daukar ma’aikata domin cimma manufofinta … Read more

Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Shafin eHealth4everyonee

eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar inganta fasahar zamani ta kiwon lafiya. eHealth4everyonee tayi imanin cewa idan lafiya ta samu to tabbas alumma zasu samu ci gaba. Duba da haka eHealth4everyonee ta bude shafin daukar ma’aikata … Read more

Daukar Ma’aikata a Kamfanin Dangote

Rukunin kamfanoni na Dangote ko Dangote Group kamfani ne na hadaka a Najeriya mallakin Alhaji Aliko Dangote. Shi ne babban kamfani a yankin Afirka ta yamma kuma daya daga cikin manya a nahiyar Afirka. Kuma Kamfanin ya samar wa da mutane aikin yi a kalla sun kai dubu dari uku 300,000. A yanzu haka kanfanin … Read more

Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a eHealth4everyone

Kamar yadda mukayi maku alkawrin cewa dazarar an bude shafin daukar aiki a eHealth4everyone zamu sanar daku. A yanzu haka shafin na eHealth4everyone ya fara daukar sabin ma’aikata. eHealth4everyone babban kamfani ne na kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya a duniya.  Ayuka da aka bude 1. Office Assistant 2. Software … Read more

Yanzu-Yanzu: An Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikatan FIRE SERVICE a Hukumar CDCFIB wato Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board

An kafa hukumar tsaro ta Civil Defence, Immigration and Prisons Service Board (CDIPB) bisa doka mai lamba 14 na watan Yuli, 1986 a matsayin hukumar kwastam, shige da fice da gidajen yari a karkashin jagorancin mai girma ministan harkokin cikin gida. Hukumar CDCFIB wato Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board ta bude shafin … Read more

Za’a Fara Tura Sakon Gayyata a 23 Ga Disamba, 2023: Labari Mai Dadi Daga Hukumar Daukar Ma’aikata Ta ‘yan Sanda Ga Wadan Da Suka Cike Aikin Yan Sanda

Hukumar daukar ma’aikata ta ‘yan sanda ta amince da fara tantance wadanda suka yi nasarar daukar aiki a rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar 8 ga Janairu, 2024. Hukumar ta gana ne a ranar Alhamis a hedikwatar hukumar ‘yan sanda da ke Jabi, Abuja inda ta dauki matakai da dama dangane da mataki na gaba … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, … Read more

Kamfanin Siminti na Aliko Dangote ya Bude Shafin Daukar Ma’aikata mai Taken “2024 Support Services Graduate Trainee Program (DCP)”

An bude shafin cike aiki ga dalibai masu kwalin HND ko Digiri a Kamfanin Dangote. Kamfanin ya bude aiki mai suna “2024 Support Services Graduate Trainee Program (DCP)”Kamfanin Dangite na neman mutane masu kuzari da ƙwazo waɗanda ke da sha’awar yin aiki domin kawo ci gabansu.  Kamfanin siminti na Aliko Dangote ya bayyana cewa yana … Read more

Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, don kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu, tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF nada kudirin kowane yaro yana da hakkin ya girma a cikin aminci da kuma kyakkyawan muhalli. A ko yaushe gidauniyar ta UNICEF na daukar ma’aikata … Read more

Masu Kwalin Makarantar Sakandare (SSCE) an Bude Shafin Daukar Sikiriti a Gidauniyar Abinci ta Duniya (WFP) ta Majalisar Dinkin Duniya (UN)

Shirin samar da abinci na duniya shi ne reshe na taimakon abinci na Majalisar Dinkin Duniya da kuma babbar kungiyar jin kai ta duniya da ke magance yunwa da inganta samar da abinci. WFP wani bangare ne na tsarin Majalisar Dinkin Duniya kuma ana ba da tallafi ne ga mabuka. A yanzu haka Hukumar Samar … Read more