eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar inganta fasahar zamani ta kiwon lafiya. eHealth4everyonee tayi imanin cewa idan lafiya ta samu to tabbas alumma zasu samu ci gaba. Duba da haka eHealth4everyonee ta bude shafin daukar ma’aikata a bangarori daban daban a ma’aikatar masu bukata su zasu iya cike gurbin da yayi masu kamar yadda zamu kawo maku a kasa
Guraben ayyuka da aka bude a eHealth4everyonee:
1. Dashboard Developer
2. Software Project Management Assistant
3. Public Health Engagement & Advocacy Officers
4. Software Quality Assurance & Testing Intern / Assistant
5. Data Entry Clerks
6. Data Analysts
7. Mobile Application Developers
8. Unity Developer
9. Outsourcing Assistant
10. Engagement Assistant
11. Database Management Intern / Assistant
12. Office Assistant
13. Finance Assistant
14. IT Support Intern
15. AI-UX Designers
16. Python Data Scientist
17. Public Health Analyst and Engagement Intern
18. DevOps Engineer
19. General Manager
20. Digital Marketer
Yadda Zaku Cike
Masu neman cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo dake a kasa
https://www.myjobmag.com/apply-now/665464
Karmu manta mu tanadi CV domin akwai inda za’a yi uploading nasa
Allah yasa mu dace baki daya