An kafa hukumar tsaro ta Civil Defence, Immigration and Prisons Service Board (CDIPB) bisa doka mai lamba 14 na watan Yuli, 1986 a matsayin hukumar kwastam, shige da fice da gidajen yari a karkashin jagorancin mai girma ministan harkokin cikin gida.
Hukumar CDCFIB wato Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board ta bude shafin daukar ma’aikata a shashen Hukumar kashe gobara ta kasa wato Federal Fire Service (FFS) .
Hukumar CDCFIB ta sanar daukar kimanin Jami’ai 5,000 a shashen Fire Service. Saboda haka ga duk mai sha’awar wannan aiki kuma ya cika ka’idojin da ake bukata na neman wannan aiki to su hanzarta cikewa ta hanyar shafin yanar gizo-gizo dake a kasa
Latsa Nan Domin Cike Aikin:Â https://www.cdcfib.career
Allah Yasa Mu Dace Baki Daya