Masu Kwalin Makarantar Sakandare (SSCE) an Bude Shafin Daukar Sikiriti a Gidauniyar Abinci ta Duniya (WFP) ta Majalisar Dinkin Duniya (UN)

Shirin samar da abinci na duniya shi ne reshe na taimakon abinci na Majalisar Dinkin Duniya da kuma babbar kungiyar jin kai ta duniya da ke magance yunwa da inganta samar da abinci. WFP wani bangare ne na tsarin Majalisar Dinkin Duniya kuma ana ba da tallafi ne ga mabuka.

A yanzu haka Hukumar Samar da Abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta bude shafin cike aikin sikiriti ga masu kwalin sakandare ko na sama ga sakandare ku biyomu domin kawo maku yadda zaku cike

Yadda Zaku Cike

Domin cike wannan damar ku latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa

https://www.myjobmag.com/apply-now/615200

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Daukar aiki: Hukumar Immigration Service zata gudanar da Physical Screening/Certificate Verification exercise

Leave a Comment