Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

Labari mai daÉ—in ji ga wadanda suka cike neman tallafin Covid-19 na RRR Code, yau sun fara biyan kudaden na naira dubu talatin-talatin 30k kamar yadda kuke gani yadda bankuna suka fara turo ma wasu a hotunan kasa dake cikin wannan labarin.

Ko kaima ka ji alert din kudinka na RRR Code din kawo yanzun? Yi comment a kasa

Karin hotuna na biya

ALLAH yasa mudace baki daya

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Tallafin Gwamnatin Tarayya: NYIF Sun Fara Tura Sakon Amincewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *