October 8, 2024

Sabin Code Na Kamfanin MTN 

Idan Zaku loda Kati, daga *555# yakoma*311#.

Idan Zakuyi Checking Balance, daga *556# yakoma *310#

Idan Zaku kira MTN Call center, daga 180 yakoma 300.

Idan Zakuyi Rance, daga *606# yakoma *303#.

Idan Zaku dakatar da wani Tsarin da kuke akanshi, daga *447# yakoma *305#. 

Idan Zaku siya data, daga *131# yakoma *312#.

Idan Zakuyi Taransifar Kati daga Layinku, daga *777# yakoma *321#.

Idan Zakuyi hada layinku da NIN Number, daga*785# yakoma *996#.

Yanzu haka Tsofaffin Codes din da Sababbin Duka suna Aiki, amma daga bisani za, a iya dakatar da Tsofaffin.

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Yadda Zaku Duba Sunayenku a List na Sabin Ma'aikatan Yan Sanda da Aka Fitar
FB_IMG_1678254795908.jpg FB_IMG_1678277057560.jpg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *