Turbo Energy Nigeria Limited Kamfanine dake kula da kere-kere, injiniyanci, kwangila, samarda kayan injiniyanci ga masana’antu daban-daban waɗanda suka haɗa da rarraba wutar lantarki, kafar sadarwa, man fetur da iskar gas da masana’antar ruwa.
A yanzu haka kafanin ya bude damar daukar sabin direbobin mota da keda akalla kwalin sakandare, dipuloma da sauransu. Masu bukata su biyomu anan domin kawo masu yadda zasu cike wannan damar.
Yadda zaku cike
Domin cike wannan aika C.V naku zuwa shafin email address dake a kasa recruitment@turboenergy.com
Allah yasa mu dace