Hukumar National information technology development agency wato NITDA sun sake dawoda wannan scholarship na karatubdazai baka daman kayi course harna tsawon wata shida akan IT kuma kyautaÂ
Shidai wannan shiri zai bawa mutane daman yin wannan karatun a bangane da dama da suka shafi tech wanda suka haÉ—a daÂ
Category A –Â
- Front-End Developer
- Back-End Developer
- iOS Developer
- Android Developer
- User Experience (UX) Specialist
- Cloud Computing Professional
- Data Engineer
- Data Science Professional
- Data Analytics Professional
- IT Support Specialist
- Cybersecurity Professional
- DevOps Engineer
- Social Media Marketing Specialis
- Digital Marketing & E-Commerce
- Machine Learning Practitioner SystemÂ
- Game Designer
- Digital Marketing & E-Commerce
- Machine Learning Practitioner SystemÂ
- Game Designer
- Game Programmer
- Software Testing and Automation Professional
- Artificial Intelligence PractitionerÂ
Duk zaka zaÉ“i course É—in dayama ka cike za ama training harna tsawon wata shida kyauta a wannan course É—in da ka zaÉ“aÂ
- Saika category 2Â
- Shikuma ya kunshiÂ
- Career ReadinessÂ
- Digital Readiness
- EntrepreneurÂ
- FreelancerÂ
Wanda zaka iya amfani dasu wurin sarrafa skill É—in da koya a farko wato kaman Freelancer za a nunama yadda zakayi aiki a biyaka da sauransuÂ
Yadda zaka cike wannan scholarship na NITDA Coursera cohort 2
Da farkonka shiga wannan link É—in NITDA Coursera scholarship cohort 2 kana shiga zai kaika Microsoft form ne wurin da zaka cike wannan form É—in
Saika cike wannan form É—in kazaÉ“i skills É—in daya maka saikai submit shikenan ka gama amma ka tabbatarda kayi amfani da email address mai kyau domin tanan za a tuntuÉ“eka idan ka samuÂ