Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

Labari mai daɗin ji ga wadanda suka cike neman tallafin Covid-19 na RRR Code, yau sun fara biyan kudaden na naira dubu talatin-talatin 30k kamar yadda kuke gani yadda bankuna suka fara turo ma wasu a hotunan kasa dake cikin wannan labarin.

Ko kaima ka ji alert din kudinka na RRR Code din kawo yanzun? Yi comment a kasa

Karin hotuna na biya

Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

ALLAH yasa mudace baki daya

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox