Yanzu-Yanzu: An Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikatan FIRE SERVICE a Hukumar CDCFIB wato Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board

An kafa hukumar tsaro ta Civil Defence, Immigration and Prisons Service Board (CDIPB) bisa doka mai lamba 14 na watan Yuli, 1986 a matsayin hukumar kwastam, shige da fice da gidajen yari a karkashin jagorancin mai girma ministan harkokin cikin gida. Hukumar CDCFIB wato Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board ta bude shafin … Read more

Daukar Ma’aikata a Jami’ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)

Nigerian University of Technology and Management (NUTM) wato Jami’ar Fasaha da Gudanarwa jami’a ce da aka kafa a Najeriya, domin samarda ingantaccen ilimin kimiyya, fasaha, injiniyanci, mathematics (STEM) da Management ga ɗalibai a matakin karatun digiri na daya, biyu da digiri na uku.   Ina masu bukutar aiki a jami’a. Jami’ar Nigerian University of Technology and … Read more

Cibiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) Wato Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata

Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa (IITA) cibiya ce mai zaman kanta wacce ke samar da sabbin fasahohin noma don tunkarar manyan kalubalen Afirka da suka hada da yunwa, rashin abinci mai gina jiki, talauci, da gurbacewar albarkatun kasa. Yin aiki tare da abokan hulɗa daban-daban a duk yankin kudu da hamadar Sahara, cibiyar … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Babbar Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Wato United Nations Development Programme (UNDP)

Game da UNDP UNDP ta kasance a Najeriya tun bayan da kasar ta samu ‘yancin kai a shekarar 1960 tana ba da goyon baya ga gwamnatin tarayyar Najeriya wajen inganta iya aiki da manufofin raya kasa a fannonin gudanar da mulki da gina zaman lafiya, ci gaba mai hade da ci gaba mai dorewa. UNDP … Read more

Hukumar Kidaya ta Kasa Wato National Population Commission (NPC) Tayi Kira da Aguji Wannan Sako da ke Yawo

Hukumar kidaya ta kasa wato National population commission (NPC) tayi kira ga wadanda suka cike aikin kidaya na 2023 da su guji wannan sakon basu suka bugashi ba kuma bada yawunsu ba. Allah yasa mu dace ku kasance damu domin samun sabin labarai na NPC. Duba sakon a kasa www.haskenews.com.ng

CIVIL DEFENCE / IMMIGRATION: Zuwaga Masu Jira Akirasu Domin Zuwa ‘Kar’bar Takardar Daukar Aiki Wato APPOINTMENT LETTER.

Akwai yiwuwar za,a fara turawa masu rabo INVITATION LETTER Daga gobe zuwa har ashiga training turoda wannan takarda ta INVITATION LETTER fuska biyu ce za,a iya tura maka a mazauninka name nema, zakuma a iya turawa wanda yake nemar maka. Karkasa aranka goben zaka gani ko jibi sam ba haka bane, naka zai iya kasancewa … Read more