Kungiyar SAIL Teachers Fellowship shiri ne na watanni biyar (5) ga Malaman Makarantun Gwamnati a fadin jihohi 36 na Najeriya, da nufin gabatar da su […]
Tag: Najeriya
Rundunan yan sanda najeriya zata dauki sababin ma’aikata za’a bude yanar gizon nema daukar ma’aikatan 15 ga watan October 2023
Ku tabbatar kun cike dukkan ka’idojin da rundunan yan sanda ta gindaya domin samun nasarar cin gajiyar shiga aikin. Dalilai barkatai da suke hana mutanan […]
Daukar Ma’aikata a Jami’ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)
Nigerian University of Technology and Management (NUTM) wato Jami’ar Fasaha da Gudanarwa jami’a ce da aka kafa a Najeriya, domin samarda ingantaccen ilimin kimiyya, fasaha, […]
Bayani Game Da Bashin Da Gwamnatin Tarayya Za Ta Fara Bawa Daliban Najeriya
Shugaban kasar Najeriya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sakawa dokar bai wa daliban Najeriya dake manyan makaratun da suka fito daga gidajen masu karamin karfi […]
Babban Bankin Najeriya (CBN) Ya Soke Lasisin Bankunan Kasuwanci 132
Dalilan da su ka fusata CBN soke lasisin Ƙananan Bankunan Kasuwanci 132 Ashafa MurnaibyAshafa Murnai May 24, 2023 Dalilan da su ka fusata CBN soke […]
Gwamnatin Tarayya ta amince da Naira biliyan 45.3 a matsayin mayarwa Jihohi da Babban Birnin Tarayya Abuja don cigaba da aiwatar da shirin farfado da tattalin arzikin Najeriya na COVID-19
Gwamnatin Tarayya ta amince da Naira biliyan 45.3 a matsayin mayarwa Jihohi da Babban Birnin Tarayya Abuja don cigaba da aiwatar da shirin farfado da […]