Matsayar Shirin NSIP – Haskenews-All About Arewa

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya kafa kwamitin shugaban ƙasa da zai binciki ayyukan hukumar NSIP mai kula da shirye-shiryen rage raɗaɗi a ƙasar. Cikin wata sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasar Ajuri Ngelale ya fitar, ya ce an kafa kwamitin ne domin maido da martabar shirye-shiryen da ya fara zubewa a faɗin ƙasar. … Read more

Karin Bayani Akan Shirin Bayarda Tallafin N50,000 na Shugaban Kasa

Shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa.mutane milyan ɗaya ne zasu ci gajiyar shirin 50k each, a wannan sabon program ɗin . Daren jiya gwamantin tarayya ta rufe neman tallafi amma sashin neman neman rance yana … Read more

An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 … Read more

DA DUMI-DUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Shirin N-Power

Matakin na zuwa ne bisa wasu abubuwan da aka gano game da shirin wanda ba daidai ba. A cewar gwamnati, daukan matakin dakatarwar na zuwa ne bisa gano wasu kura-kurai da suke makale a shirin, kuma, tunin aka ƙaddamar da bincike kan yadda aka sarrafa kuɗaɗen da aka fitar tun lokacin fara aiwatar da shirin. … Read more

Labari Mai Dadi Game da Shirin Tallafin Rapid Repoused Register (RRR)

Dr. Betta Edu Minister Jin daɗi da Walwala Al’umma (Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation) zata cigaba da biyan shiri Rapid Repoused Register (RRR) Wanda aka samu tallafin Kuɗi lokacin Mulkin shugaba Mohammed Buhari mai suna (National Social Register) yanzu haka an fara rijista a jihar lagos . Idan an fara a sauran jihohin … Read more

An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard

Game da Shirin I-YOUTH TRAINING Shirin I-Youth sabuwar hanya ce ta horar da sana’o’in noma Ƙirƙirar kasuwanci da sauya tunanin noma ga matasan Najeriya. Kungiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) tare da hadin gwiwar Mastercard Foundation Young Africa Works Program ce ke daukar nauyin shirin a duk shekara.  Shi dai wannan horo damace ga … Read more

Shafin Cike Shirin Karfafawa Matasa Na Innovation to Transform Education Training (ITET) Ya Soma Aiki

Shirin Innovation to Transform Education Training (ITET) shahararren shiri ne da za’a gudanar a Najeriya a cikin Nuwamba 20-24, 2023. ITET shiri ne na haɗin gwiwar Future Perspectives da UNESCO International Institute for Higher Education in Latin America and da kuma Caribbean (IESALC). ITET an gina shi ne domin kawo sauyi a tsarin ilimi(karantarwa), habaka … Read more

Idan Kana Daya Daga Cikin Masu Cin Gajiyar Shirin Npower Daure Ka Karanta Wannan “Fassarar Firar da Akayi da Ministar Ma’aikatar Agaji da Rage Radadin Talauci DR. BETTER EDU”

~Ma’aikatar Agaji da Rage Radadin Talauci a karkashin Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu za ta magance talauci tare da samar da ayyukan yi, samun kudin shiga ga talakawan Najeriya, shigar da sashen samar da abinci mai gina jiki, tallafawa kanana da matsakaitan masana’antu, samar da kwarin gwiwa ga harkokin kasuwancinsu da dai sauransu. Ni, na yi … Read more

Milliyan N90m ne za’a rabawa mahalarta 300 a Sabon Shirin Tallafin MTN na ICT da Business Skills Training

Yadda zaka cika sabon tallafin daga MTN foundation, Meta da Microsoft  MTN Nigeria Kamfanin MTN Nigeria ta hannun MTN foundation zai bada tallafi na training dakuma kayan aiki koh kuɗi ga matasa a wasu daga cikin kasannan a wasu daga cikin jahohin Nigeria. Shirin na ICT and Business Skills Training phase 6 haɗin gwiwa ne … Read more