Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haÉ—in gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program É—in, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 za’a fitarda sunayen wayanda sukayi nasara wato shortlisted applicants
Bangarorin Noma: Crop Production, Livestock, Fishery, Forestry
Yadda zaku cike
Domin cike shirin Fourth Industrial Revolution Technology Application ku latsa shafin yanar gizo-gizo dake a kasa
Allah Yasa Mu Dace Baki Daya