Yadda zaka cika sabon tallafin daga MTN foundation, Meta da MicrosoftÂ
MTN Nigeria
Kamfanin MTN Nigeria ta hannun MTN foundation zai bada tallafi na training dakuma kayan aiki koh kuÉ—i ga matasa a wasu daga cikin kasannan a wasu daga cikin jahohin Nigeria. Shirin na ICT and Business Skills Training phase 6 haÉ—in gwiwa ne tsakanin kamfanoni kamar suÂ
- MicrosoftÂ
- Meta (Facebook)Â
- MTN foundationÂ
Wannan training za ayi shine tsawon wata biyar kuma a online za ayi shi sannan kamfanin MTN zatana tura muku data har kugama wannan training É—in da aka shirya wanna mutun dubu uku zasuyi sannan acikin mutun dubu uku za a zaÉ“i mutun É—ari uku da sukafi kokari araba musu kayan aiki na kimanin million 90Â
Kenan kowa zai samu kayan aiki na kimanin dubu É—ari uku 300k kenan amma faa wanda sukafi koÆ™ari mutun É—ari uku 300 sune kaÉ—ai zasu samu wannan damanÂ
SharuÉ—an cika wannan shiri wato abunda ake da bukata sune
- 1. Matashi daga shekara 18-35Â Â
- 2. Yakasance kanada kasuwancin da kakeyi wadda ya kasance yana aiki kar yayi kasa da shekara biyuÂ
- 3. Yakasance kasuwancinka yana É—aya daga cikin wannan jahohiÂ
- Yobe, Niger, Kebbi, Ebonyi, Edo, Ekiti
Yadda zaka cike wannan shiri na ICT and Business Skills Training phase 6 shineÂ
- Da farko kabi link É—innan ka shiga https://www.mtn.ng/mtnf-ict/ kana taÉ“awa zai kaika shafin MTN foundation saika kasa inka gama karanta zakaga inda aka rubuta click here to apply saika dannaÂ
- Kana danna zai kaika inda zaka fara cike wannan form É—in saika fara cikewa amma ka tabbatarda kasa bayanai masu inganci da kuma email address mai amfani
- Kana gama cikewa ka taÉ“a kan Next step zai kaika inda zakasa address naka dana kasuwancinkaÂ
- Shima kana gamawa ka taÉ“a kan Next zuwa mataki na gaba kenanÂ
- Mataki nagaba bayanai akan kasuwancin ka da kake saika cike shi shima kasa bayanai na gaskiya a wurinÂ
- Sai matakinna kusa dana Æ™arshe shine abunda yasa kakeson yin wannan training É—in saika zaÉ“a abunda yasa sannan ka danna kai NextÂ
- Mataki na Æ™arshe shine matakin karatu wanda zaka zaÉ“i matakin karatunka misali SSCE koh Degree dabsauransuÂ
- Daganan saika taÉ“a kan Accept our terms and condition sai kai submit shikenan ka gama saika jira mataki na gaba za za a tuntuÉ“eka ta email koh lambar waya da kasaÂ
Allah ya bada sa a
Source: https://www.arewatech360.com.ng