Rukunin C1 da C2: Labari Mai Dadi Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudade

Labarin da Munka Samu Daga Majiya Mai Tushe Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudaden Masu Biyar Bashi Halin Yanzu Rukunin C1 Kimanin Akwai Wadanda Basu Samu Biyan Watannin September. October. November ba, Za’a Biyasu Sauran Kudadensu Bayan An Gama Biyan C2 Gaba Daya. Don Haka da Wanda Yake Shortlisted da Wanda Yake Pre-selected da … Read more

Npower C1 da C2 a Daure a Karanta Wannan Labarin Game da Biyan “Backlog” ko “Outstanding”

Dafatar kuna jin dadin labaranda muke kawo muku a wannan shafin namu mai albarka na www.haskenews.com.ng. Labarinmu na yau zaiyi tsokaci ne dan gane biyan  “Backlog” ko “Outstanding”. Shin kana daya daga cikin masu cin gajiyar shirin Npower batch C1 ko C2 idan amsar itace “EH” wannan labarin zai kayatar da kai. Kamar dai yadda … Read more

Shirin Tallafi na T- MAX ya Fara Biyan Masu cin Gajiyar Shirin

Shirin T Max an biya alawus din naira dubu biyar 5000 ga mutanan dubu goma Sha biyar da suka karbi horo Shirin T- MAX a jahohi bakwai dake najeriya. Cikin satin da zamu shiga gwamnati zata Kara biya duba goma 10,000 ga mutanan da suka karbi horo . Muna taya murna ga mutanan da suka … Read more

Hukumar Npower ta ci gaba da tabbatar wa masu cin gajiyar shirin Batch C1 da C2 Npower cewa babu bukatar fargaba kan jinkirin biyan Stipend

Hukumar Npower ta ci gaba da tabbatar wa masu cin gajiyar shirin Batch C1 da C2 Npower cewa babu bukatar fargaba kan jinkirin biyan Stipend. Ku tuna cewa Hukumar Npower a baya ta mayar da martani kan kururuwar dubban wadanda suka amfana da har yanzu ba su samu alawus dinsu na Oktoba, Nuwamba da Disamba … Read more

Anci Gaba da Biyan Tallafin N30,000 Na Rapid Response Register (RRR) a Yau

Labari mai daɗin ji ga wadanda suka cike neman tallafin Covid-19 na RRR Code, yau sun fara biyan kudaden na naira dubu talatin-talatin 30k kamar yadda kuke gani yadda bankuna suka fara turo ma wasu a hotunan kasa dake cikin wannan labarin. Ko kaima ka ji alert din kudinka na RRR Code din kawo yanzun? … Read more

Ma’aikatar Agaji ta Tarayya,Gudanar da cigaban Jama’a ta fara biyan ma’aikata 490,000 na Batch C2 Npower makudan kudade

Idan ba a manta ba a ranar Lahadi ne ma’aikatar ta sanar da cewa masu cin gajiyar Batch C2 Npower za su samu alawus na tsawon watanni 3 da suka hada da watannin Oktoba, Nuwamba da Disamba kafin ranar zabe a ranar 25 ga Fabrairu 2023. Kamar yadda yake a yau, da yawa daga cikin … Read more