Shirin Tallafi na T- MAX ya Fara Biyan Masu cin Gajiyar Shirin

Shirin T Max an biya alawus din naira dubu biyar 5000 ga mutanan dubu goma Sha biyar da suka karbi horo Shirin T- MAX a jahohi bakwai dake najeriya.

Cikin satin da zamu shiga gwamnati zata Kara biya duba goma 10,000 ga mutanan da suka karbi horo .

Muna taya murna ga mutanan da suka samu wannan kudi.

Marubuci: Ahmed El-rufai Idris

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Rukunin C1 da C2: Labari Mai Dadi Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudade

Leave a Comment