Npower C1 da C2 a Daure a Karanta Wannan Labarin Game da Biyan “Backlog” ko “Outstanding”

Dafatar kuna jin dadin labaranda muke kawo muku a wannan shafin namu mai albarka na www.haskenews.com.ng. Labarinmu na yau zaiyi tsokaci ne dan gane biyan  “Backlog” ko “Outstanding”.

Shin kana daya daga cikin masu cin gajiyar shirin Npower batch C1 ko C2 idan amsar itace “EH” wannan labarin zai kayatar da kai.

Kamar dai yadda ma’aikatar NASIMS ginin Npower suka sanar a kwanakin baya da wadanda ke fuskantar matsalar samun kudinsu ko suke da  “Backlog” ko “Outstanding”  da suyi validation na account nasu domin magance masu matsalar. A jiya ne hukumar taci gaba da biyan masu irin wannan matsalar(bashi) don haka akwai alamun masu biyan bashi zasu dara a kwanannan. Dafatar kayi Validation na account naka!

Allah yasa mu dace baki daya, duba a kasa domin samun screenshot na biyan wasu masu backlog.

Npower C1 da C2 a Daure a Karanta Wannan Labarin Game da Biyan "Backlog" ko "Outstanding"

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox