Labari mai dadi ga wadanda suka cike Tallafin FGN/ALAT SIP

FGN/ALAT” Abubuwan da yakamata kusani. • Bayan kacika Sai suntura maka da email gudu 2 nafarko Shine “”Acknowledgement” , nabiyu shine “”Congratulations you are selected”” • Bayannan kana bukatan  login din dashboard naka da chanza Password daga ”Default zuwa Unique ”  • Information Validation and course grouping “wanda ananne zakasan Group leader naka a course … Read more

Kamfanin Siminti na Aliko Dangote ya Bude Shafin Daukar Ma’aikata mai Taken “2024 Support Services Graduate Trainee Program (DCP)”

An bude shafin cike aiki ga dalibai masu kwalin HND ko Digiri a Kamfanin Dangote. Kamfanin ya bude aiki mai suna “2024 Support Services Graduate Trainee Program (DCP)”Kamfanin Dangite na neman mutane masu kuzari da ƙwazo waɗanda ke da sha’awar yin aiki domin kawo ci gabansu.  Kamfanin siminti na Aliko Dangote ya bayyana cewa yana … Read more

Abinda Zaku Saka a Wajan”Amount, Business Value da Additional Investment Needed” Waja Cike Tallafin Naira N50,000 na Presidential Conditional Loan and Grant Scheme da aka Bude

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”. Shi dai wannan tallafin an kaddamarda shi ne ga yankasuwa masu kananan da matsakaitan kasuwanci.  Loan Scheme and Palliative program for financial growth. Revolutionising Financial Support The Federal Government of Nigeria … Read more

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”

Gwamnatin tarayyar Najeriya tana farin cikin sanar da alumma shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a Najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa. Target din wannan shirin na bayar da rance da Kuma tallafi akwai kasuwancin da suka cancanci yin amfani da tsarin … Read more

An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 … Read more

Karin Bayani Akan Tallafin Iyaloja Monie Scheme

Iyaloja monie scheme shirin bayar da rancen 50k ga Ƙananan yan kasuwa mata rancen da babu babu ruwa acikin sa mata yan kasuwa miliyan 1.5 ne za ci gajiyar shirin matar Shugaban kasa tare da minister jinkai Dr.Betta Edu suka ƙaddamar da shirin a makon daya gabata . An fara rijistar shirin a jihar Zamfara … Read more

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme – Yadda Zaku Cike

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital wato Federal Ministry of Communications and Digital Economy da Hukumar Sadarwa ta Najeriya(Nigeria Communication Commission (NCC)) sun bude sabon tallafi/program ga dalibai masu karatu a jami’a mai taken Young Innovative Builders programme The Young Innovative Builders programme will recognise students across the country in tertiary institutions … Read more

Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, don kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu, tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF nada kudirin kowane yaro yana da hakkin ya girma a cikin aminci da kuma kyakkyawan muhalli. A ko yaushe gidauniyar ta UNICEF na daukar ma’aikata … Read more

Tallafin 3MTT: Yanda Zaku Yi Verification Na Nitda 3MTT Din Ku Cikin Sauki

Da farko dai inhar kasan ka cika NITDA to ka dinga duba Email dinka saboda ganin sako, wani lokaci idan kayi registration message yana zuwa instantly wani lokaci kuma sai ya dauki lokaci kafin yazo Idan sun maka Message na biyu wanda za’a fara daukan mutum 30,000 set din farko wanda za’a fara koya musu  … Read more

Masu Kwalin Makarantar Sakandare (SSCE) an Bude Shafin Daukar Sikiriti a Gidauniyar Abinci ta Duniya (WFP) ta Majalisar Dinkin Duniya (UN)

Shirin samar da abinci na duniya shi ne reshe na taimakon abinci na Majalisar Dinkin Duniya da kuma babbar kungiyar jin kai ta duniya da ke magance yunwa da inganta samar da abinci. WFP wani bangare ne na tsarin Majalisar Dinkin Duniya kuma ana ba da tallafi ne ga mabuka. A yanzu haka Hukumar Samar … Read more