Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”. Shi dai wannan tallafin an kaddamarda shi ne ga yankasuwa masu kananan da matsakaitan kasuwanci.Â
Loan Scheme and Palliative program for financial growth.
Revolutionising Financial Support
The Federal Government of Nigeria is delighted to announce the kickoff of the Presidential Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria (including Nano businesses) as part of the Presidential Palliative Program.
A Game-changer in Economic Empowerment.
Tsarin Yadda Zaku Cike
A wajen cike wannan tallafin na N50,000. wajen sa Amount ku saka N50,000 wajen Business Value ku saka N200,000. Shi Kuma Additional Investment Needed ku saka YES
Bangarorin da shirin ya kunsa
- Traders
- Food ServicesÂ
- ICT
- Transportation
- Creatives
- Artisans
Yadda Zaku Cike
 Domin Cike Tallafi: https://grant.fedgrantandloan.gov.ng/
Domin Cike Rance:Â https://loan.fedgrantandloan.gov.ng/
Samu Cikakken Bayani:Â https://www.fedgrantandloan.gov.ng/