Labari Mai Dadi, an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Shafin eHealth4everyonee

eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar inganta fasahar zamani ta kiwon lafiya. eHealth4everyonee tayi imanin cewa idan lafiya ta samu to tabbas alumma zasu samu ci gaba. Duba da haka eHealth4everyonee ta bude shafin daukar ma’aikata … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, … Read more

Shugaba Tinubu ya ba da umarni a sake nazari kan shirin tallafin Naira N8,000

Shugaba Bola Ahmed Tinubu na Najeriya ya umarci da a yi duban tsanaki kan batun bai wa ‘yan kasar mutum miliyan 12 tallafin naira dubu takwas kowanne a tsawon watanni shida domin rage radadin janye tallafin man fetur da gwamnatin ta yi. A wata sanarwa da mai magana da yawun shugaban kasar, Dele Alake ya … Read more