Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”

Gwamnatin tarayyar Najeriya tana farin cikin sanar da alumma shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a Najeriya (ciki har da kasuwancin Nano) a wani bangare na shirin shugaban kasa. Target din wannan shirin na bayar da rance da Kuma tallafi akwai kasuwancin da suka cancanci yin amfani da tsarin … Read more

An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”

Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da haɗin gwiwa da NITDA. Idan kasan manomi ne kai kacika wannan program ɗin, Allah yabada sa a. Za’a rufe shafin cikewar a Disamba 11th, 2023. A ranar Janairu 22nd, 2024 … Read more

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme – Yadda Zaku Cike

Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital wato Federal Ministry of Communications and Digital Economy da Hukumar Sadarwa ta Najeriya(Nigeria Communication Commission (NCC)) sun bude sabon tallafi/program ga dalibai masu karatu a jami’a mai taken Young Innovative Builders programme The Young Innovative Builders programme will recognise students across the country in tertiary institutions … Read more

Milliyan N90m ne za’a rabawa mahalarta 300 a Sabon Shirin Tallafin MTN na ICT da Business Skills Training

Yadda zaka cika sabon tallafin daga MTN foundation, Meta da Microsoft  MTN Nigeria Kamfanin MTN Nigeria ta hannun MTN foundation zai bada tallafi na training dakuma kayan aiki koh kuɗi ga matasa a wasu daga cikin kasannan a wasu daga cikin jahohin Nigeria. Shirin na ICT and Business Skills Training phase 6 haɗin gwiwa ne … Read more

Yadda zaku cike sabon tallafin NITDA Coursera scholarship cohort 2

Hukumar National information technology development agency wato NITDA sun sake dawoda wannan scholarship na karatubdazai baka daman kayi course harna tsawon wata shida akan IT kuma kyauta  Shidai wannan shiri zai bawa mutane daman yin wannan karatun a bangane da dama da suka shafi tech wanda suka haɗa da  Category A –  Front-End Developer Back-End … Read more