eHealth4everyonee na daya daga cikin manyan gidauniya/kamfanin kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya ga alumma a fadin duniya ta hanyar […]
Tag: Mai
Za’a Fara Tura Sakon Gayyata a 23 Ga Disamba, 2023: Labari Mai Dadi Daga Hukumar Daukar Ma’aikata Ta ‘yan Sanda Ga Wadan Da Suka Cike Aikin Yan Sanda
Hukumar daukar ma’aikata ta ‘yan sanda ta amince da fara tantance wadanda suka yi nasarar daukar aiki a rundunar ‘yan sandan Najeriya a ranar 8 […]
Labari mai dadi ga wadanda suka cike Tallafin FGN/ALAT SIP
FGN/ALAT” Abubuwan da yakamata kusani. • Bayan kacika Sai suntura maka da email gudu 2 nafarko Shine “”Acknowledgement” , nabiyu shine “”Congratulations you are selected”” […]
Kamfanin Siminti na Aliko Dangote ya Bude Shafin Daukar Ma’aikata mai Taken “2024 Support Services Graduate Trainee Program (DCP)”
An bude shafin cike aiki ga dalibai masu kwalin HND ko Digiri a Kamfanin Dangote. Kamfanin ya bude aiki mai suna “2024 Support Services Graduate […]
Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Tallafinnan na Naira N50,000 ga Kananan Yan Kasuwa Mai Suna “Conditional Loan and Grant Scheme to Businesses in Nigeria”
Gwamnatin tarayyar Najeriya tana farin cikin sanar da alumma shirin bayar da rance da tallafi na shugaban kasa ga ‘yan kasuwa a Najeriya (ciki har […]
An Bude Sabon Shirin Bayarda Tallafin Noma ga Manoma: Ma’aikatar Noma ta Tarayya da Samar da Abinci Hadin Gwiwa da Hukumar NITDA Sun Bude Sabon Shiri Mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application”
Federal ministry of agriculture sun kawo wani Sabon program mai suna “Fourth Industrial Revolution Technology Application” shirinna ya himmatu ne wajan tallafawa manoma, tare da […]
Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital Tare da Hukumar Sadarwa ta Kasa Sun Bude Sabon Tallafi/Program Mai Suna Young Innovative Builders programme – Yadda Zaku Cike
Ma’aikatar Sadarwa ta Tarayya da Tattalin Arziki na Dijital wato Federal Ministry of Communications and Digital Economy da Hukumar Sadarwa ta Najeriya(Nigeria Communication Commission (NCC)) […]
Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME”
Gwamnatin Tarayya Hadin Gwiwa da Bankin Wema Sun Bude Shafin Karfafawa Matasa Miliyan Daya Mai Suna “FGN-ALAT DIGITAL SKILLNOVATION PROGRAM FOR MSME” Duba Yadda Zaku […]
Labari Mai Dadi Game da Shirin Tallafin Rapid Repoused Register (RRR)
Dr. Betta Edu Minister Jin daɗi da Walwala Al’umma (Minister of Humanitarian Affairs and Poverty Alleviation) zata cigaba da biyan shiri Rapid Repoused Register (RRR) […]
Rukunin C1 da C2: Labari Mai Dadi Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudade
Labarin da Munka Samu Daga Majiya Mai Tushe Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudaden Masu Biyar Bashi Halin Yanzu Rukunin C1 Kimanin Akwai Wadanda […]