Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu, shirin yana bayarda rigakafi ga kana nan yara da kuma ceto su daga […]
Tag: Daukar
Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Hukumar/Kamfanin DAI
Game da DAI DAI Hukuma ce da aka gina domin kawo ci gaban duniya hukumar nada ofisoshi a Amurka, Burtaniya, EU, Najeriya, Pakistan, da Falasdinu […]
Daukar Ma’aikata na House Officers da Medical Officers a Jihar Kano
Gwamantin jihar Kano zata dauki Mutum 36 House officers da medical Officers 70 Aiki a kano state hospital management board Ana sanar da yan’uwa da […]
Masu Kwalin Sakandare (SSCE) Kungiyar Plan International ta Bude Shafin Daukar Direbobin Mota
Kungiyar Plan International an kafa ta sama da shekaru 75 da suka gabata tare da manufar haɓakawa da kare haƙƙin yara. Dan jarida dan kasar […]
Daukar Aiki a Kamfanin Dufil Prima Foods Ltd
Dufil Prima Foods Ltd yana ɗaya daga cikin manyan kamfanonin FMCG a Najeriya tare da wuraren sarrafawa guda takwas a duk faɗin ƙasar. A halin […]
Aiki a Hukumar INEC: INEC Ta Bude Shafin Daukar Ma’aikatan Zabe (Adhoc Staff) a Jahohi uku (3) da Za’ayi Zabe Kwanannan
A ranar 11 ga watan Nuwamba ne ake sa ran za a gudanar da zaben a jihohin Bayelsa da Imo da kuma Kogi. Hakan yasa […]
Aliko Dangote University of Science and Technology Wudil ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata
Ina matasa masu bukatar aiki a Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil ta Bude shafinta na daukar ma’aikata, Kada kayi wasa da wannan […]
CIVIL DEFENCE / IMMIGRATION: Zuwaga Masu Jira Akirasu Domin Zuwa ‘Kar’bar Takardar Daukar Aiki Wato APPOINTMENT LETTER.
Akwai yiwuwar za,a fara turawa masu rabo INVITATION LETTER Daga gobe zuwa har ashiga training turoda wannan takarda ta INVITATION LETTER fuska biyu ce za,a […]
Fassarar Jawabin Hukumar Kidaya ta Kasa(NPC) Game da Daukar Ma’aikatan Kidaya da Kuma Ranar Aiki
Hukumar kidaya ta kasa a ranar Juma’a, ta fayyace cewa wasu mutane sun yi ma hukumar mummunar fassara da sukar da aka yi kan dage […]
Daukar aiki: Hukumar Immigration Service zata gudanar da Physical Screening/Certificate Verification exercise
Hukumar shige da fice ta ƙasa Nigerian Immigration Service zata gudanar da Physical Screening/Certificate Verification exercise Matakin Assistant Superintendent Of Immigration ( ASI 2 ) […]