October 8, 2024

Hukumar shige da fice ta ƙasa Nigerian Immigration Service zata gudanar da Physical Screening/Certificate Verification exercise Matakin Assistant Superintendent Of Immigration ( ASI 2 ) immigration Assistant (IA 3 ) daga ranar 14 ga watan nan da muke cike zuwa 28 ga watan da muke ciki .

Ga mutanan da suka samu sakon gayyata kadai ne zasu samu damar zuwa wajen gudanar da Physical Screening Certificate Verification exercise daga yanzu zuwa kowanne lokaci hukumar shige da fice zasu tura sakon gayyata ga wanda suka tsallake matakin farko zuwa Physical Screening .

Ake duba Email address akai akai ko zaa dace.

Marubuci: Ahmed El-rufai Idris

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Ina Masu Kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters Kamfanin Vitalvida ya Bude Shafin Daukar Sabin Ma'aikata
FB_IMG_1686346627364.jpg Screenshot_20230614-065224.jpg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *