Rundunan yan sanda najeriya zata dauki sababin ma’aikata za’a bude yanar gizon nema daukar ma’aikatan 15 ga watan October 2023

Ku tabbatar kun cike dukkan ka’idojin da rundunan yan sanda ta gindaya domin samun nasarar cin gajiyar shiga aikin.  Dalilai barkatai da suke hana mutanan mu samun duk wani abu da gwamnatin tarayya data bude, rashin karanta sharudan dake cikin yanar gizon hukumar. Wurin neman aikin ko cike wani abu daban da gwamnatin tarayya ta … Read more

Ina Masu Kwalin HND, BSc, BEd, BA, Masters ko Ph.D an Bude Shafin Daukar Malamai (Lecturers) a Miva Open University Abuja

Jami’ar Miva ta sadaukar da kai don kawar da shingen da ke hana damar yin karatu a matakin jami’a da kuma kara damar ilimi ga masu koyo a duk duniya. Miva na da lasisi da Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa. Miva babbar jami’a ce ta kan layi(online)wacce ke ba da shirye-shiryen ilimi masu sassauci … Read more

Ina Masu Kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters Kamfanin Vitalvida ya Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

Vitalvida na daya daga cikin manyan kamfanomin e-commerce dake gudanar da kasuwanci a Nigeria musamman a Lagos. Vitalvida na kokarin wajan tabbatarda jin dadin abokan hulda domin kasuwanci mai dorewa, inda a yanzu haka suka bude shafin daukar ma’aikata ga matasa masu kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters.  Bagarori da aka bude: … Read more

Daukar Ma’aikata a Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato

Jami’ar Usmanu Danfodiyo da ke Sakkwato (Tsohuwar Jami’ar Sakkwato) na daya daga cikin Jami’o’i hudu da Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta kafa a watan Satumba na shekarar 1975, a lokacin ne aka kafa Kwalejojin Jami’o’i uku (yanzu cikakkun Jami’o’i). A yanzu haka jami’ar ta bude shafin daukar ma’aikata a bangarori iri-iri kamar: Ayuka da aka bude: … Read more

Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International ta bude shafin daukar sabin ma’aikata

Kungiyar Amnesty International kungiya ce ta duniya ta sama da mutane miliyan 10 a cikin kasashe da yankuna sama da 150 wadanda ke fafutukar kawo karshen cin zarafin dan Adam. Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International kungiya a yau ne ta fiatar shafin da shafin daukar sabin ma’aikata a bangare daban-daban. Ku biyomu samin … Read more

An Bude Shafin Daukar Sojojin Kasa

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya litinin ta soma yin rijistar wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa . Za a soma rijistar ne daga ranar 25 ga watan September zuwa 2O ga October 2023, masu sha’awar shiga za su yi rijistar ne ta yanar gizo kamar haka; https://recruitment.army.mil.ng/darrr www.haskenews.com.ng

Daukar Ma’aikata a Jami’ar Fasaha da Gudanarwa ta Najeriya Wato Nigerian University of Technology and Management (NUTM)

Nigerian University of Technology and Management (NUTM) wato Jami’ar Fasaha da Gudanarwa jami’a ce da aka kafa a Najeriya, domin samarda ingantaccen ilimin kimiyya, fasaha, injiniyanci, mathematics (STEM) da Management ga ɗalibai a matakin karatun digiri na daya, biyu da digiri na uku.   Ina masu bukutar aiki a jami’a. Jami’ar Nigerian University of Technology and … Read more

Cibiyar International Institute of Tropical Agriculture (IITA) Wato Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa ta Bude Shafin Daukar Ma’aikata

Cibiyar Aikin Noma ta Kasa da Kasa (IITA) cibiya ce mai zaman kanta wacce ke samar da sabbin fasahohin noma don tunkarar manyan kalubalen Afirka da suka hada da yunwa, rashin abinci mai gina jiki, talauci, da gurbacewar albarkatun kasa. Yin aiki tare da abokan hulɗa daban-daban a duk yankin kudu da hamadar Sahara, cibiyar … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Babbar Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Wato United Nations Development Programme (UNDP)

Game da UNDP UNDP ta kasance a Najeriya tun bayan da kasar ta samu ‘yancin kai a shekarar 1960 tana ba da goyon baya ga gwamnatin tarayyar Najeriya wajen inganta iya aiki da manufofin raya kasa a fannonin gudanar da mulki da gina zaman lafiya, ci gaba mai hade da ci gaba mai dorewa. UNDP … Read more

BUA International Limited da Akafi Sani da Kamfanin BUA Cement ya Bude Shafin Daukar Ma’aikata

Game da Kamfanin BUA Cement  An kafa Kamfanin BUA Cement a shekarar 2008 kuma ya fara aiki a watan Satumba na shekarar 2008. Abdul Samad Rabiu ne kedashi. Kamfanin yana gudanarda hada-hadar buga siminti a jahar sokoto. BUA International Limited yana da tsayin mita 200 kuma yana ajiya 40,000 MT. Kamar yadda mukayi maku alkawarin … Read more