Jami’ar Miva ta sadaukar da kai don kawar da shingen da ke hana damar yin karatu a matakin jami’a da kuma kara damar ilimi ga masu koyo a duk duniya. Miva na da lasisi da Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa. Miva babbar jami’a ce ta kan layi(online)wacce ke ba da shirye-shiryen ilimi masu sassauci da araha ga É—alibai a duk faÉ—in duniya.
Domin samun wadataccen ilimi Jami’ar Miva ta bude shafin daukar sabin malamai a bangare-daban-daban, bangarorinda aka bude sun hada da:
1. Senior Lecturer (B.Sc. Public Health Programme)
  – Salary Range: ₦500,000 – ₦750,000/month
2. Lecturer (B.Sc. Public Health Programme)
  – Salary Range: ₦500,000 – ₦750,000/month
3. Graduate Assistant (B.Sc. Public Health Programme)
  – Salary Range: ₦300,000 – ₦400,000/month
4. University Course Developer- General Biology I
  – Salary Range: Ba’a Bayyana ba
5. University Course Developer- General Biology Practical I
  – Salary Range: Ba’a Bayyana ba
6. University Course Developer- Introductory Physiology and Blood
  – Salary Range: Ba’a Bayyana ba
7. University Course Developer- General Chemistry I
  – Salary Range: Ba’a Bayyana ba
8. University Course Developer- General Practical Chemistry I
  – Salary Range: Ba’a Bayyana ba
Yadda Zaku cike
Domin cike wannan aikin kuyi amfani da shafin yanar gizo da ke a kasa
Kuyi amfani da tsarin email address domin cike University Course Developer
Allah yasa mu cike cikin nasara