An Bude Shafin Daukar Sojojin Kasa

Rundunar sojojin kasa ta Najeriya ta bayyana cewa a jiya litinin ta soma yin rijistar wadanda ke da sha’awar shiga aikin sojan kasa .

Za a soma rijistar ne daga ranar 25 ga watan September zuwa 2O ga October 2023, masu sha’awar shiga za su yi rijistar ne ta yanar gizo kamar haka; https://recruitment.army.mil.ng/darrr

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Aiki a Hukumar INEC: INEC Ta Bude Shafin Daukar Ma'aikatan Zabe (Adhoc Staff) a Jahohi uku (3) da Za'ayi Zabe Kwanannan

Leave a Comment