Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da Kebbi).

Kamar yadda mukayi maku alkawari a baya na cewa dazaar sun bude shafin daukar sabin ma’aikata zamu sanarda ku. 

Duba da wannan damar haskenews.com.ng ta tattara ayyuka da aka bude a shafin New Incentives don haka wannan damace ga matasa masu shawar yinki da New Incentives musamman masu Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc ko Ph.D.

Sabin ayuka da aka bude a Shirin New Incentives

1. Monitoring and Evaluation Officer (Internal & External)

   – Location: All Locations

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

2. Field Officers (entry-level)

   – Location: Bauchi State

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

3. Field Officers (entry-level)

   – Location: Gombe State

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

4. Field Officers (entry-level)

   – Location: Jigawa/Katsina/Zamfara State

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

5. Field Officers (entry-level)

   – Location: Kaduna State

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

6. Field Officers (entry-level)

   – Location: Kano State

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

7. Human Resources Manager

   – Location: Kano State

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

8. Senior Auditor

   – Location: Kano/Katsina/Jigawa/Bauchi State

Check Also:  Daukar aiki: Hukumar Immigration Service zata gudanar da Physical Screening/Certificate Verification exercise

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

9. Field Officers (entry-level)

   – Location: Kebbi State

   – Apply: Latsa nan domin cikewa 

10. Auditors

    – Location: Northeast & Northwest

    – Apply: Latsa nan domin cikewa 

11. Assistant Field Managers – Internal Vacancy (Multiple)

    – Location: Northeast

    – Apply: Latsa nan domin cikewa 

12. Assistant Expansion Manager (Internal)

    – Location: Northwest

    – Apply: Latsa nan domin cikewa 

13. Expansion Manager (Internal)

    – Location: Northwest

    – Apply: Latsa nan domin cikewa 

14. Field Manager (Internal & External Vacancy)

    – Location: Northwest

    – Apply: Latsa nan domin cikewa 

15. Field Officers (entry-level)

    – Location: Sokoto State

    – Apply: Latsa nan domin cikewa 

16. Field Officers (entry-level)

    – Location: Taraba State

    – Apply: Latsa nan domin cikewa 

Zaku iya sauke Guarantor Form anan

Latsanan domin sauke guarantor form

Allah Yasa Mu Dace Baki Daya

www.haskenews.com.ng

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *