Game da DAI DAI Hukuma ce da aka gina domin kawo ci gaban duniya hukumar nada ofisoshi a Amurka, Burtaniya, EU, Najeriya, Pakistan, da Falasdinu […]
Category: Hausa Updates
Rukunin C1 da C2: Labari Mai Dadi Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudade
Labarin da Munka Samu Daga Majiya Mai Tushe Akan Tsarin Npower Dangane da Biyan Kudaden Masu Biyar Bashi Halin Yanzu Rukunin C1 Kimanin Akwai Wadanda […]
An Bude Shafin Cike Shirin I-YOUTH TRAINING na Kungiyar IITA da Mastercard
Game da Shirin I-YOUTH TRAINING Shirin I-Youth sabuwar hanya ce ta horar da sana’o’in noma Ƙirƙirar kasuwanci da sauya tunanin noma ga matasan Najeriya. Kungiyar […]
Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma Ko NCE Kanfanin Turbo Energy Nigeria Limited Na Neman Direbobin Mota
Turbo Energy Nigeria Limited Kamfanine dake kula da kere-kere, injiniyanci, kwangila, samarda kayan injiniyanci ga masana’antu daban-daban waɗanda suka haɗa da rarraba wutar lantarki, kafar […]
Tallafin Karatu: Borno State Scholarship Board Sun Bude Shafin Cike Tallafin Karatu
Borno State Scholarship Board opens portal for indigeneous students for 2022/2023 and 2023/2024 scholarship enrollment. https://scholarship.bo.gov.ng/ gwamnatin jihar borno ta bude yanar gizon neman tallafin […]
Daukar Ma’aikata na House Officers da Medical Officers a Jihar Kano
Gwamantin jihar Kano zata dauki Mutum 36 House officers da medical Officers 70 Aiki a kano state hospital management board Ana sanar da yan’uwa da […]
Shafin Cike Shirin Karfafawa Matasa Na Innovation to Transform Education Training (ITET) Ya Soma Aiki
Shirin Innovation to Transform Education Training (ITET) shahararren shiri ne da za’a gudanar a Najeriya a cikin Nuwamba 20-24, 2023. ITET shiri ne na haɗin […]
Aikin Karantarwa: Masu Shawar Karantarwa a Firamare ko Sakandare a Makarantu Masu Zaman Kansu ga Dama ta Samu
Aikin Karantarwa a Makarantar Tiny Toes Academy/Thriving Toes School Nau’in Aiki: Full Time Kwali: BA/BSc/HND , MBA/MSc/MA Wurin Aiki: Abuja Albashi: ₦ 50,000 – ₦ […]
Masu Kwalin Sakandare (SSCE) Kungiyar Plan International ta Bude Shafin Daukar Direbobin Mota
Kungiyar Plan International an kafa ta sama da shekaru 75 da suka gabata tare da manufar haɓakawa da kare haƙƙin yara. Dan jarida dan kasar […]
N-POWER BATCH C1 & C2 : Hanya Mafi Sauki da Zaku bi Domin Tattaunawa da Ma'aikatan Hukumar NPower
N-POWER BATCH C1 & C2 : Hanya Mafi Sauki da Zaku bi Domin Tattaunawa da Ma’aikatan Hukumar NPower Duk mai korafi akan shirin n-power ya […]