Aikin Karantarwa: Masu Shawar Karantarwa a Firamare ko Sakandare a Makarantu Masu Zaman Kansu ga Dama ta Samu

Aikin Karantarwa a Makarantar Tiny Toes Academy/Thriving Toes School

 • Nau’in Aiki: Full Time
 • Kwali: BA/BSc/HND , MBA/MSc/MA
 • Wurin Aiki: Abuja
 • Albashi: ₦ 50,000 – ₦ 100,000/wata
 • Yadda Zaku Cike: Aika da C.V naku a shafin da ke a kasa 
 • prevailn12@yahoo.com

Aikin Karantarwa a Makarantar Lumen Christi Private School

 • Nau’in Aiki: Full Time
 • Kwali: BA/BSc/HND , MBA/MSc/MA
 • Wurin Aiki: Abuja
 • Albashi: ₦ 30,000 – ₦ 50,000/wata
 • Yadda Zaku Cike: Aika da C.V naku a shafin da ke a kasa 
 • Saintvcent1@gmail.com

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox