Ina matasa masu bukatar aiki a Aliko Dangote University Of Science And Technology Wudil ta Bude shafinta na daukar ma’aikata, Kada kayi wasa da wannan dama a hanzarta nema ko za’a dace su aika da bayanin su ta Email address salisulawan@kustwudil.edu.ng ko ta WhatsApp 08067783577.
Details before Monday, 28th August, 2023.
Allah yasa mu dace baki daya