October 8, 2024

Hukumar Kula da Zuba jari ta Kasa (NASIMS) tana ci gaba da sabunta bayanan masu amfana Da shirin Npower Batch c stream II. Yawancin Masu Neman Batch C2 da suka nemi shirin a 2020 a ranar Laraba sun tabbatar da samun saƙon rubutu da ke kira don tabbatar da Matsayinsu da kuma tabbatar matsayin su ta hanyar amfani da Form ɗin Tabbatar da Asusun ajiyarsu na Npower.

Dukk wadanda suka samu wannan sakon Nagaskiya ne sushigar da bayanan asusun ajiyarsu na banki Daga hukumar Npower ce. Sakon yana tunatar da ku  cewa an riga an zaɓe ku cikin shirin N-power Batch C2  domin tabbatar da matsayin ku validation.nasims.ng

Wannan sakon mai inganci ne 100% daga hukumar Zuba jari ta kasa ne ta na turawa don  inganta bayananku na assusun ajiya 

Ƙarin bayani game da wannan Sakon Gawaɗanda Suka Samu Sakon 

1.Bude Link din da aka aiko muku. Ko wanne daga cikin hanyoyin guda biyu dukkan su ingantattu

ne daga .nasims.ng, http://kir.am/6/02KD5tPotHCl

2.Cika Npower ID kuma danna “Next”.

Idan kun manta Npower ID É—inku, shiga cikin Dashboard É—in NASIMS É—inku ta https://nasims.gov.ng. Idan kun manta kalmar sirrinku, danna “Forgot Password”, shigar da adireshin imel da kuka yi amfani da shi lokacin Npower Application sannan ku dawo da kalmar wucewa.

Lokacin da NASIMS Dashboard ɗinku ya buɗe, kwafi kuma liƙa ID ɗin Npower ɗinku da aka rubuta azaman NPWR/2020/xxxxxx.

3.Shigar da lambar tantancewar bankin ku (BVN) sannan danna “Next”.

4.Shigar da National Identification Number (NIN) sai ka danna “Next”

5.Shigar da bayanan asusun bankin ku da aka gabatar yayin rijistar Npower ta hanyar

Check Also:  Yadda Zamu Tsara Curriculum Vitae (C.V) Domin Cike Aikin Gwamnati, Scholarships, NGOs Ko Tallafi

zaÉ“i Sunan Bankin ku kamar First Bank, United Bank of Africa, Guarantee Trust Bank, Access Bank da sauransu; shigar da lambar asusun banki mai lamba 11, duba Æ™asa da lambar Account É—in da aka shigar sai ku ga Sunan Account É—in ku na Banki kai tsaye ya tashi cikin “green colour”. Sannan danna “Next”.

6.Yarda da bayanan da aka shigar kuma danna “Submit”.

www.haskenews.com.ng

AddText_06-15-10.45.01.jpg Screenshot_20230615-220636_1.jpg

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *