Kungiyar Amnesty International kungiya ce ta duniya ta sama da mutane miliyan 10 a cikin kasashe da yankuna sama da 150 wadanda ke fafutukar kawo karshen cin zarafin dan Adam.
Kungiyar kare hakkin bil’adama ta Amnesty International kungiya a yau ne ta fiatar shafin da shafin daukar sabin ma’aikata a bangare daban-daban. Ku biyomu samin samun bayanai
Bangarori da shafin yanar gizo da zaku cike, duba da kyau ko wane bangare a kasanshi akwai shafin yanar gizo da zaku latsa domin cike bangaren.
1. Human Rights Education (HRE) Assistant at Amnesty International
Cike Gibi na 1: https://www.myjobmag.com/apply-now/597522
2. Research and Campaigns Intern at Amnesty International
Cike Gibi na 2: https://www.myjobmag.com/apply-now/597523
3. Finance and Compliance Assistant at Amnesty International
Cike Gibi na 3: https://www.myjobmag.com/apply-now/597524
4. Economic, Social, Cultural Rights (ESCR) Researcher at Amnesty International
Cike Gibi na 4: https://www.myjobmag.com/apply-now/597525
Karin bayani akan kowane daga cikin bangarori da ake cikewa latsa nan: https://careers.amnesty.org/vacancy/economic-social-cultural-rights-escr-researcher-3880/3908/description/ajaxaction/downloadfile/?id=779340&pagestamp=51ccc45f-4a24-42ae-b26d-b6ba1bdc265b&utm_source=MyJobMag