Cike Aiki a Federal Road Safety Corps (FRSC)

Application should be submitted online within the two 2weeks this Publication.

Federal road safety commission FRSC sun buɗe shafin su na yanar gizo (Recruitment portal na 2023) yau ga masu buƙatar shiga.

Za arufe nan da makonni biyu(2)

Ga link na cika wa.

https://recruitment.frsc.gov.ng/

Cike Aiki a Federal Road Safety Corps (FRSC)

Allah yada mu dace 

www.haskenews.com.ng

Related

Stay on op - Ge the daily news in your inbox