Tallafin Gwamnatin Tarayya: NYIF Sun Fara Tura Sakon Amincewa

Tallafin Gwamnatin Tarayya: NYIF Sun Fara Tura Sakon Amincewa

Ma’aikatar matasa da cigaban wasanni ta tarayya ta cigaba da gudanar da wani zagaye na raba kudaden asusun saka jari na matasan Nigeria (NYIF) ga wadanda suka cancanta.

Cancanta sune wanda suka samu sakon mai nuni da cewa su bude asusun ajiya a bankin NPF MICROFINANCE BANK ko LAPO MICROFINANCE BANK KO BAOBAB MICROFINANCE BANK sune suka cancanta don samun rancen asusun saka jarin matasan Nigeria a wannan mataki.

Idan har ka karbi horo to kaima ka cancanta amma baka cikin wannan zagaye wanda za’a biya, saika samu sakon da yake nuni da cewa an zabe ka .

Kusani shirin asusun saka jari na matasan Nigeria NYIF yanada matakai.da yawa dole duk mai nema yasani domin gujewa shiga rudani.

Marubuci: Ahmad El’rufa’i Idris

www.haskenews.com.ng

Check Also:  Abubuwa da zasu hana ka cin gajiyar aikin NPC koda anyi maka Approval

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *