Masu Kwalin SSCE, OND, NCE, HND, BSc, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a eHealth4everyone

Kamar yadda mukayi maku alkawrin cewa dazarar an bude shafin daukar aiki a eHealth4everyone zamu sanar daku. A yanzu haka shafin na eHealth4everyone ya fara daukar sabin ma’aikata. eHealth4everyone babban kamfani ne na kiwon lafiya na dijital wanda aka sadaukar don samar da lafiya a duniya.  Ayuka da aka bude 1. Office Assistant 2. Software … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, … Read more

NASIHOHI MASU AMFANI – Haskenews-All About Arewa

 NASIHOHI MASU AMFANI   *KADA KAYI RIGIMA DA MUTUM UKU*  Mahaifi  Malami  Shugaba .  *2 MUTUM UKU DA MUTANE BASA KAUNA*  1-Mai kudi marowaci  2-Talaka mai girman kai 3-Mai neman rigima bashi da karfi.    *3 HALIN MANYA UKU NE*   1- Yin afwa ga wanda ya zalunceka 2- KA bawa wanda ya hana ka  3- … Read more

Masu Kwalin Makarantar Sakandare (SSCE) an Bude Shafin Daukar Sikiriti a Gidauniyar Abinci ta Duniya (WFP) ta Majalisar Dinkin Duniya (UN)

Shirin samar da abinci na duniya shi ne reshe na taimakon abinci na Majalisar Dinkin Duniya da kuma babbar kungiyar jin kai ta duniya da ke magance yunwa da inganta samar da abinci. WFP wani bangare ne na tsarin Majalisar Dinkin Duniya kuma ana ba da tallafi ne ga mabuka. A yanzu haka Hukumar Samar … Read more

Ina Masu Kwalin HND, BSc, BEd, BA, Masters ko Ph.D an Bude Shafin Daukar Malamai (Lecturers) a Miva Open University Abuja

Jami’ar Miva ta sadaukar da kai don kawar da shingen da ke hana damar yin karatu a matakin jami’a da kuma kara damar ilimi ga masu koyo a duk duniya. Miva na da lasisi da Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa. Miva babbar jami’a ce ta kan layi(online)wacce ke ba da shirye-shiryen ilimi masu sassauci … Read more

Ina Masu Kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters Kamfanin Vitalvida ya Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

Vitalvida na daya daga cikin manyan kamfanomin e-commerce dake gudanar da kasuwanci a Nigeria musamman a Lagos. Vitalvida na kokarin wajan tabbatarda jin dadin abokan hulda domin kasuwanci mai dorewa, inda a yanzu haka suka bude shafin daukar ma’aikata ga matasa masu kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters.  Bagarori da aka bude: … Read more

Masu Bukatar Cika Aikin Soji ga Dama Ta Samu Gareku

(1) Aiwatar akan layi ta hanyar tashar daukar ma’aikata https://recruitment.army.mil.ng (2) Shiga mahadar da aka ambata a sama ta amfani da sunan mai amfani da kalmar wucewa. (3) Cika fam ɗin aikace-aikacen kan layi kyauta, ƙaddamar da shi akan layi, kuma buga kwafi. Sannan, buga kuma cika Form ɗin Garanti yadda ya dace. (4) Tabbatar … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Babbar Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Wato United Nations Development Programme (UNDP)

Game da UNDP UNDP ta kasance a Najeriya tun bayan da kasar ta samu ‘yancin kai a shekarar 1960 tana ba da goyon baya ga gwamnatin tarayyar Najeriya wajen inganta iya aiki da manufofin raya kasa a fannonin gudanar da mulki da gina zaman lafiya, ci gaba mai hade da ci gaba mai dorewa. UNDP … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu, shirin yana bayarda rigakafi ga kana nan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da killuma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da(Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da … Read more

Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Hukumar/Kamfanin DAI

Game da DAI DAI Hukuma ce da aka gina domin kawo ci gaban duniya hukumar nada ofisoshi a Amurka, Burtaniya, EU, Najeriya, Pakistan, da Falasdinu da kuma gudanar da ayyuka a duniya baki daya. Aikin hukumar DAI ya hada da magance matsalolin ci gaban zamantakewa da tattalin arziki da ke haifar da toshewar kasuwanci, rashin … Read more