Asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ta Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

UNICEF tana aiki a kasashe da yankuna sama da 190 don ceton rayukan yara, don kare hakkokinsu, da taimaka musu wajen cimma burinsu, tun suna kanana har zuwa samartaka. UNICEF nada kudirin kowane yaro yana da hakkin ya girma a cikin aminci da kuma kyakkyawan muhalli. A ko yaushe gidauniyar ta UNICEF na daukar ma’aikata … Read more

Masu Kwalin Makarantar Sakandare (SSCE) an Bude Shafin Daukar Sikiriti a Gidauniyar Abinci ta Duniya (WFP) ta Majalisar Dinkin Duniya (UN)

Shirin samar da abinci na duniya shi ne reshe na taimakon abinci na Majalisar Dinkin Duniya da kuma babbar kungiyar jin kai ta duniya da ke magance yunwa da inganta samar da abinci. WFP wani bangare ne na tsarin Majalisar Dinkin Duniya kuma ana ba da tallafi ne ga mabuka. A yanzu haka Hukumar Samar … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Babbar Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Wato United Nations Development Programme (UNDP)

Game da UNDP UNDP ta kasance a Najeriya tun bayan da kasar ta samu ‘yancin kai a shekarar 1960 tana ba da goyon baya ga gwamnatin tarayyar Najeriya wajen inganta iya aiki da manufofin raya kasa a fannonin gudanar da mulki da gina zaman lafiya, ci gaba mai hade da ci gaba mai dorewa. UNDP … Read more

BBChausa.com labaran duniya – Haskenews-All About Arewa

BBC Hausa kafar yaɗa labarai a harshen Hausa ce, mallakin tashar labarai ta BBC da turanci wato (British Broadcasting Corporation (BBC) World Service wadda take watsa shirye-shiryen ta a harshen Hausa musamman ma labarun da suka shafi ƙasashen Nigeria, Ghana, Niger da kuma sauran masu jin harshen Hausa dake a yankunan Yammacin Afrika. Bangarene na … Read more