Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Sake Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu daga kangi, shirin yana bayarda rigakafi ga kananan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da kulluma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da (Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, … Read more

Ina Masu Kwalin HND, BSc, BEd, BA, Masters ko Ph.D an Bude Shafin Daukar Malamai (Lecturers) a Miva Open University Abuja

Jami’ar Miva ta sadaukar da kai don kawar da shingen da ke hana damar yin karatu a matakin jami’a da kuma kara damar ilimi ga masu koyo a duk duniya. Miva na da lasisi da Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa. Miva babbar jami’a ce ta kan layi(online)wacce ke ba da shirye-shiryen ilimi masu sassauci … Read more

Ina Masu Kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters Kamfanin Vitalvida ya Bude Shafin Daukar Sabin Ma’aikata

Vitalvida na daya daga cikin manyan kamfanomin e-commerce dake gudanar da kasuwanci a Nigeria musamman a Lagos. Vitalvida na kokarin wajan tabbatarda jin dadin abokan hulda domin kasuwanci mai dorewa, inda a yanzu haka suka bude shafin daukar ma’aikata ga matasa masu kwalin Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko Masters.  Bagarori da aka bude: … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, da MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Babbar Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Wato United Nations Development Programme (UNDP)

Game da UNDP UNDP ta kasance a Najeriya tun bayan da kasar ta samu ‘yancin kai a shekarar 1960 tana ba da goyon baya ga gwamnatin tarayyar Najeriya wajen inganta iya aiki da manufofin raya kasa a fannonin gudanar da mulki da gina zaman lafiya, ci gaba mai hade da ci gaba mai dorewa. UNDP … Read more

Masu Kwalin Sakandare, Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, MSc da Ph.D an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Gidauniyar New Incentives

Shirin New Incentives shiri ne dake tallawa marasa karafi domin ceto rayuwarsu, shirin yana bayarda rigakafi ga kana nan yara da kuma ceto su daga kalubalen yau da killuma da dai sauransu. Shirin New Incentives yana aiki ne a Arewacin Najeriya a jahohi da suka hada da(Zamfara, Jigawa, Katsina, Sokoto, Bauchi, Gombe, Kano, Kaduna, da … Read more

Masu Kwalin Sakandare (SSCE), Diploma, NCE, HND, BSc, BEd, BA, ko MSc an Bude Shafin Daukar Ma’aikata a Hukumar/Kamfanin DAI

Game da DAI DAI Hukuma ce da aka gina domin kawo ci gaban duniya hukumar nada ofisoshi a Amurka, Burtaniya, EU, Najeriya, Pakistan, da Falasdinu da kuma gudanar da ayyuka a duniya baki daya. Aikin hukumar DAI ya hada da magance matsalolin ci gaban zamantakewa da tattalin arziki da ke haifar da toshewar kasuwanci, rashin … Read more

I-Youth Training Application Form Open for OND, HND, BSc, BEd, BA, MSc, MA and PhD Holders

For youth interested in developing knowledge and skills to better position you for employment opportunities within the Agro-allied sectors in Nigeria. The International Institute of Tropical Agriculture (IITA) in collaboration with the Mastercard Foundation  Young Africa Works Program, seeks to provide the required skills to secure dignified and fulfilling work for youth in agri-food value … Read more