Shirin Innovation to Transform Education Training (ITET) shahararren shiri ne da za’a gudanar a Najeriya a cikin Nuwamba 20-24, 2023. ITET shiri ne na haɗin gwiwar Future Perspectives da UNESCO International Institute for Higher Education in Latin America and da kuma Caribbean (IESALC).
ITET an gina shi ne domin kawo sauyi a tsarin ilimi(karantarwa), habaka matasa, ƙarfafa wakilai, tallafi da sauransu. ITET wani bangare ne na samar da kwazo na shirin Majalisar Dinkin Duniya Global Youth Initiative (GYI), kuma Najeriya ce ta farko da za ta kaddamar da shi.
Sharuddan Cikewa
- Dole ne mai cikewa ya kasance da Najeriya
- Dole ne ya kasance yanada shekaru 18 zuwa 35
Yadda Zaku Cike
Masu ra’ayin cike wannan shirin na tallafi su latsa shafin yanar gizo-gizo da ke a kasa
Allah Yasa Mu dace