Aminci Allah ya tabbata agareka mutum na gari, mutumin na farko da soyaiyar shi tai tasiri araina , ka shayar dani ruwan zumar soyaiya, kulawar da kake banice take karamin kaimi asoyaiyar ka,se nakeji nafi kowace mace Sa a da dacen nagartaccen masoyi kamar ka, idan na rufe idanuna kai nake gani haka ma idan na bude kai nake gani acikin tunani na ma Kaine gaba koda ina bacci ko ido bude hakika kayi tasiri matuka, acikin rayuwata, ka zamo fitalar rayuwata mai haskata idan ka futa daga rayuwata zata zamo duhu tamkar duhun dare, ka kan yimin gizo a idanuwana koda yaushe idanuwa na basa gajiya da ganinka hubbyna, ganinka ke daukemin dukkan damuwata murmushin ne ke ebemin kewata murmushi mafi kyauwun da yake bayyana hasken annurin fuskarka masoyina, inason naganka, ina matukar jinka araina dear, yaushe zaka zo? zanso naji ranar zuwanka domin na dandasa maka ado da kwalliya Wanda zasu saka farin ciki kasan banda buri irin na faran ta maka rai, burina naganka cikin walwala da nishadi bana son bacin ranka komai kankantar sa, ina jiranka abin kauna
Related Posts
Kalaman Fira Tsakanin Masoya – Haskenews-All About Arewa
- Admin
- July 18, 2023
- 0
Barka da wanan lokaci, ya zoborodon zuciyata dake zoborodo lamirjen tsantsar kaunaka araina, ina fatan kana lfy mai martaba nasan zakai tunanin meyasa nakira ka […]
kalaman soyayya masu dadi da ratsa zuciya
- Admin
- July 4, 2023
- 0
barka da safiya masoyina, ina fatan samun nasara aduk yininka nayau da abinda kake nema na Alkahiri, Allah yabada Sa a kalbina, ina sonka fiye […]
Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya 2023
- Admin
- July 27, 2023
- 0
Sabbin Zafafan Kalaman Soyayya 2023 Kamar yadda muka saba kawo muku sabbin zafafan kalaman soyayya a kowace shekara, yau ma mun kawo muku sabbin zafafan […]