barka da safiya masoyina, ina fatan samun nasara aduk yininka nayau da abinda kake nema na Alkahiri, Allah yabada Sa a kalbina, ina sonka fiye da yadda kalmonina zasu kwatanta haka arubuce , daza a hanani ci da sha sanan aimin alfarmar jin muryanka da nafi Kowa gata aduniya masoyina,ka zama mutum na musamman acikin mutane na mussaman ka shiga zuciyata ka zauna ta yadda bazan iya mantawa dakaiba hubbyna hakika Kaine kazamomin jagora aduka ganina,domin kuwa kazamo wani bangare daga jikina Wanda idan babukai to bani , Kaine hasken futalata mai haskaka dukkan abinda ya shigemin gaba, ayanzu haka sonkane yake min yawo ajinin jikina tamkar yadda ruwa yake yawo akorama
Related Posts
Kalaman Masoya – Haskenews-All About Arewa
- Admin
- August 12, 2023
- 0
Kalaman Masoya Ina son Wanda yake sonka masoyina, haka ina kin Wanda yake kinka abin kauna, Kaine Wanda kasa na zamo Zara cikin taurari, Kaine […]
Kalaman Kauna 2023/2024 – Haskenews-All About Arewa
- Admin
- July 12, 2023
- 0
Aminci Allah ya tabbata agareka mutum na gari, mutumin na farko da soyaiyar shi tai tasiri araina , ka shayar dani ruwan zumar soyaiya, kulawar […]
Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya
- Admin
- July 10, 2023
- 0
Kalaman Kauna Masu Ratsa Zuciya Sakon mu na yau. Aslm masoyina sanyin raina mai babbar fada acikin zuciyata, kaine mai mulkin dukka zuciyata mai girman […]